IQNA – Musulman ‘yan Shi’a a garin San Jose na jihar California ta Amurka, sun gudanar da bukukuwan juyayin Imam Husaini (AS) da sahabbansa a cikin watan Muharram.
Lambar Labari: 3493480 Ranar Watsawa : 2025/06/30
Tehran (IQNA) An gudanar da buda baki da zaman makoki na daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul bait a masallacin na birnin Douala, birni mafi girma kuma hedkwatar tattalin arzikin kasar Kamaru, tare da addu'o'i da jawabai na addini.
Lambar Labari: 3488952 Ranar Watsawa : 2023/04/10
Tehran (IQNA) A yau Lahadi ne Musulmi daga sassa daban-daban na kasar Iraki da sauran kasashen duniya ciki har da kasar Iran suka ziyarci hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3487659 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Tehran (IQNA) mabiya mazhabar Ahlul bait (AS) a kasar Ghana sun bayar da tallafin ga wasu asibitocin kula da masu larurar tabin hankali.
Lambar Labari: 3485730 Ranar Watsawa : 2021/03/09
Tehran (IQNA) hubbaren Imam Musa Bin Jaafar Alkazem (AS) na daya daga cikin hubbarori masu tsarki da mabiya mazhabar ahlul bait (AS) suke ziyarta a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3485090 Ranar Watsawa : 2020/08/16